Shugaban kungiyar bunkasa ilimi da cigaban Dimokaradiya da kuma samar da daidaito a tsakanin al’umma ta jihar Kano SEDSAC, Kwamared Umar Hamisu Kofar Na’isa, ya ce,...
Jadawalin gasar Birgedier Sunday Cup 2020.
sakamakon wasa. Kano Lions Amo Boys 0-1 Ganduje Babes U-17 Wasannin da za a fafata. 18/3/2020 3- Karkasara utd vs Man Blue FA 2 by 4...
Za a fara wasannin kamar haka. Wasan farko 20/4/2020. Kwallon Bakan Dala 88.5 Whatsapp Group VS Porto Wudil A filin wasa na Wudil Utd Karfe 4:30pm...
Shugaban kungiyar nan mai rajin ina mafita a harkar tsaro Kwamared Sani El-Mansur, ya ce kungiyarsu ta na hada kai da al’ummar gari wajen samun rahoton...
Shugaban kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano NBA, Barista Abdul Adamu Fagge, ya bayyana cewa, a shirye kungiyar su take wajen taimakwa al’umma marasa karfi...
Sakataren kungiyar jami’an lafiya ta kasa Jamilu Muhammad ya ce, wanke hannu akai-akai na daya daga cikin matakan kariya daga kamuwa da cututtuka. Jamilu Muhammad ya...
Wani malamin addinin musulunci dake unguwar Gidan Maza a karamar hukumar birni Malam Bashir Abubakar Adali, ya bukaci masu aikin gini dasu kauracewa shiga hakkin hanya...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce ta gano maganin cutar Coronavirus da ta addabi al’umma a sassa daban-daban na duniya. Babban kwamandan hukumar Hisbah Sheikh...