Sha’irai masu yabon manzon Allah (S.A.W) a jihar Kano sun fara dakatar da yin majalisi saboda gudun yaduwar cutar Coronavirus. Sha’iri Sanin Wawo, wanda aka fi...
Wata mata an yi zargin ta rotse kan facalar ta da tabarya, ta kuma kada ita a kan yaron cikin da ta dauke da shi, wadanda...
Kwamishinan kasuwanci masana’antu da ma’adanai na jihar Kano, Alhaji Mahmud Muhammad Hantsi, ya bayyana cewa sabanin da aka samu a baya tsakanin ‘yan kasuwar Sabon Gari...
Hukumar kula da makarantu ma su zaman kan su a jihar Kano, sun garkame wata makaranta mai zaman kanta mai suna, Brilliant Academy sakamakon kin bin...
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya dakatar da duk wasu harkoki na taro a jihar Kano ciki kuwa harda taron biki na cashiya da...
Kungiyar samar wa da matasa mafita a sana’o’in dogaro da kai wato Arewa Youth Enterprenuers ta karrama fitattu a jihar Kano masu bada gudunmawa ciki har...
Shugaban karamar hukumar Nasarawa kuma Algon Chairman Alhaji Lamin Sani, ya bukaci al’umma da su rinka bin shawarwarin Likitoci wajen kauracewa shiga cikin cunkoso da kuma...
Babbar kotun tarayya mai lamba 3 karkashin jagorancin mai Sharia Sa,adatu Ibrahim Mark, ta ci gaba da sauraron shari’ar nan wadda Hajiya Habiba Ali ta shigar...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje zai yi wa al’ummar jihar Kano jawabi kan bullar Annoba cutar Corona da aka samu a kasar nan da...
Wata gobara da ta tashi a daren jiya Lahadi a yankin Tudun Maliki dake jihar Kano, wadda tayi sanadiyyar barnatar da dukiya mai tarin yawa baya...