Duk da gargadin da gwamnatin jihar Kano take na rufe makarantun jihar, an samu wata makarantar islamiyya mai suna Madarasatul Ta’alimuddeen mai dalibai kusan dari bakawai,...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta bada hutun mako biyu ga ma’aikatan ta saboda annobar Coronavirus da ake fama da ita a fadin kasar nan. Kwamishinan...
Kotun Majestrate mai lamba 49 karkashin mai shari’a Hadiza Abdulrrahman, ta daure wasu matasa biyu, Sama’ila Jafar dan uwa Mai Dile, da kuma Ahmad Ali Bala....
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta tabbatar da cewa za ta sayi dan wasan gabanta Odion Ighalo na kwantiragin din din din daga kungiyar sa....
Shugaban kungiyar ‘yan sintiri ta vigilant Group of Nigeria, Usman Muhammad Jahun, ya gargadi mambobin kungiyar da su kauracewa dukan wadanda suka kama da zargin aikata...
Gwamnatin Jihar Kano ta bada umarnin dakatar da duk wani zirga-zirgar manyan motocin sufuri dake shigowa jihar Kano daga ko ina suke a fadin kasar nan....
Majalissar karamar hukumar Nassarawa ta fitar da lambar kiran gaggawa idan an samu wanda ake zargin ya na dauke da alamomin cutar Corona Virus a karamar...
Jami’ar Bayero dake jihar Kano, ta musanta labarin da ake yadawa cewa an samu bullar cutar Coronavirus a makarantar. Hakan na cikin wata sanarwa da Jami’ar...
Shugaban makarantar jami’an kula da lafiyar muhalli dake jihar Kano Dakta Basheer Bala Getso, ya ce, daga lokacin da cutar Coronavirus ta bulla a fadin duniya...