Hukumar kula da zirga-zirgar ababan hawa ta jihar Kano wato Karota ta samu nasarar kama wata babbar mota a jiya alhamis dauke giya da kudin ta...
Limamin masallacin juma’a na Usman Bin Affan dake unguwar Gadan Kaya Dakta Abdallah Usman Umar, ya yi kira ga gwamnatin jihar Kano da ta samar da...
Jam’iyyar APC a jihar Jigawa ta kori fitaccen dan majalisar nan Muhammad Gudaji Kazaure daga jam’iyyar. Cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun shugabannin jam’iyyar...