Mukaddashin shugaban hukumar gyaran hali ta jihar Kano, kuma mai kula da bangaren daurin talala, Garba Mu’azu Chiranchi, ya bayyana cewa yanzu haka, sashin daurin talala...
Babban jojin Kano, mai shari’a, Nura Sagir Umar, bisa sahalewar wasu alkalan kotunan Majistrate ta sallami wasu daurarru talatin da takwas a ranar Laraba. Sallamar daurarrun...
Shahararren jarumin Bollywood, Rishi Kapoor, ya rasu sakamakon rashin lafiya ta cutar leukemia da ya ke fama da ita. Rishi Kapoor mai shekaru 67 ya rasu ne a...
Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta tabbatar da cewa an samu bullar cutar Covid-19 a jihar Yobe. Cikin alkaluman da NCDC ta wallafa...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da cewa an samu karin mutane 24 wadanda suka kamu da cutar Covid-19 a jihar ranar Laraba. Cikin wata sanawar da...
Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce izuwa yanzu mutane 307 ne suka warke sarai daga cutar Covid-19. Cikin kididdigar da cibiyar ta...
Mutane biyu da aka samu da cutar a karamar hukumar Dutse daya ya rasu sakamakon zafin cutar, kafin kaishi asibiti don karbar kulawa. Kwamishi nan lafiya...
Gwamnatin Jihar jigawa ta sanya dokar zaman gida na tsawon mako guda daga 12 daren ranar Alhamis a karamar hukumar Birnin Kudu da kuma garin Gumel...
Kotun tafi da gidan ta a Kano ta kwace wani dan sanda shedar aikin sa na I.D card saboda zargin ya taimaka an karya dokar tare...
Rundunar ‘Yan sandan Kano da kamfanin tunkudo wutar Lantarki ta kasa TCN sun samu nasarar ceto wani matashi da ya hau kololuwar babban tirken lantarki a...