An haifi jarumi, Sahabzad Irfan Khan a jihar Rajasthan a ranar 7 ga watan Janairu na shekarar 1967 wanda ya halarci makarantar fim ta National School...
Kungiyar likitoci ta kasa reshen jihar Kano, ta karyata zargin cewa, likitoci ba sa zuwa aiki a wannan yanayin. Shugaban kungiyar, Dr Sunusi Bala ne ya...
Kotunan tafi da gidan ka wadda gwamnatin Kano ta kafa domin hukunta wadan da su ke fitowa ba bisa ka’ida ba, sun fara zama a wurare...
Yau kimanin shekaru biyar cif Kenan da wata katuwar Kada ta fito daga cikin gidan ajiye namun daji na Kano wato Zoo dake karamar hukumar birnin...
Cibiyar dakile cututtuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce a gobe Laraba sabuwar cibiyar gwajin cutar Covid-19 za ta fara aiki a Kano. Shugaban cibiyar,...
Kulle a gida wanda a ke yi wa lakani da lockdown a turance ya samo asali ne daga birnin Wuhan dake tsibirin Hubei a kasar China....
Rundunar ‘Yansandan jihar Kano, ta kama wani matashi mai suna Sadam Sani Umar, da ta ke zargin ya yi rubutu a shafin sa na Facebook da...
Gamayyar kungiyoyi masu bibiya a kan mata masu juna biyu da kuma kananan yara ta umarci al’ummar jihar Kano da su rinka amfani da makarin fuska...
A yanzu haka tawagar fadar shugaban kasa a kan yaki da cutar Coronavirus Nijeriya ta sauka fadar gwamnatin Kano karkashin jagorancin shugaban tawagar, Dr. Nasir Sani...
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya bada umarni a rufe jihar Kano har tsawon makwanni biyu domin dakile cutar Corona a Kano da ma kasa baki daya....