Gwamnatin Jihar Jigawa ta kara tsawaita dokar zaman gida a karamar hukumar Kazaure na tsawon mako guda, bayan karewar wa’adin farko da gwamnatin ta sanya. Shugaban...
Dan majen Kano Hakimin Gwale, Alhaji Yahaya Inuwa Abbas, ya ja kunnen masu rabon tallafin kayan abinci da gwamnati ta raba sakamakon ibtila’in annobar Corona, ya...
Mai taimakawa shugaban kasa, Muhammadu Buhari, kan sabbin kafafan sadarwa na zamani, Bashir Ahmad, ya ce wasikar da Kwankwaso ya rubutawa shugaban kasa bata bi hanyar...
Shugaban hukumar dakikle cututtuka masu yaduwa ta kasa (NCDC), Dr. Chikwe Ihekweazu ya ce hukumar ta damu matuka da halin da jihar Kano ke ci. Shugaban hukumar...
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya baiwa ma’aikatar lafiya ta jihar umarni gudanar da bincike a kan gawarwakin wadanda su ka rasa rayukan su ...
Wasu shawarwari da tsohon gwamnan Kano, Dr Rabi’u Musa Kwankwaso ya baiwa shugaban kasa, Muhammadu bUhari a kan yadda Kano ta tsinci kanta da annobar Coronavirus....
Babban jami’I na tsare-tsare a cikin kwamitin karta kwana a kan cutar na jihar Kano, Dr Tijjani Hussain, ya ce wasu da a ka yiwa gwajin...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce a yanzu haka an samu karin mutum biyu daga cikin masu dauke da cutar a jihar Kano sun rasu....
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ce kwamitin da shugaban kasa ya kafa domin yaki da cutar Covid-19 ya yi watsi da jihar Kano...
Gidauniyar Unique Charity Foundation, ta shawarci masu karfi da su yi amfani da wannan lokaci su yi amfani da kudin su na zuwa aikin Umarah da...