Gidauniyar Gharu Hira Foundation dake unguwar Tukuntawa a karamar hukumar birni a jihar Kano, ta raba kayayyakin abinci ga marasa karfi dake yankin unguwar ta Tukuntawa....
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya godewa kamfanin man fetur na kasa NNPC bisa gudummuwar da su ka baiwa gwamnatin jihar Kano a lokacin da...
Shugaban gamayyar kungiyoyin kare hakkin dan Adam, Comared A A Haruna Ayagi, ya ce za su yi duk mai yuwuwa wajen ganin anyi adalci kan zargin...
Shugaban kungiyar shugabannin kasuwannin da su ke jihar Kano baki daya kuma shugaban kasuwar Sabon Gari, Alhaji Uba Zubairu Yakasi, ya ce idan ‘yan kasuwa ba...
Sakamakon cunkoson mutanen da a ka samu a mafiya yawan kasuwannin Kano a ranar Alhamis, a na zargin cewa jarirai biyu sun rasa rayukan su a...
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya yi kira ga al’ummar musulmai da su yi amfani da wannan watan na Azumi domin rokon Allah ya...
Wani matashi ya rasa ransa sakamakon wankan kududdufi da ya yi a yankin unguwar Dan Gwauro a karamar hukumar Kumbotso. Matashin wanda a ke zargin Aljanun...
Mataimakin shugaban karamar hukumar Dala, Ishak Tanko Gambaga, ya ce zantukan shifcin gizo ne da wasu ke yadawa a shafin sada zumunta cewa Malam Nasidi Abubakar...
Wani magidanci ya budewa ‘yan uwansa magidanta, majalisar cin sabon Tuwo da rana a yankin Sharada, inda al’umma da dama su ke halartar wajen domun cin...
Wani magidanci da matar sa ta yi yaji, ya yi tattaki domin zuwa bikon matar sa, kuma da a ka hana shi bikon, a kai zargin...