Wani direban mota dake jigila tsakanin jihar Kano zuwa jihar Kano a tashar Rijiyar Lemo Sarki Bala ya ce, sun bi dokar gwamnati na hana shige...
Yayin da likitoci da malaman kiwon lafiya ke ta faman kiraye-kirayen a rinka yawan wanke hannu domin kaucewa kamuwa da kwayoyin cutar nan mai saurin yaduwa...
Maimartaba sarkin Kano, Dr Aminu Ado Bayero, ya yi kira ga matasa cewa da su lura su tsare lafiyar iyayen su da ‘yan uwan domin kamuwa...
Shugaban hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano Muhammad Abba Danbatta, ya ce, ya zuwa yanzu hukumar ta kammala shirin ta tsaf domin tunkarar al’amuran aikin...
Wani kwararren mai sana’ar dinki a jihar Kano Isma’il Abdullahi Adam mai gidauniyar taimakawa marasa karfi ya ja hankalin matasa da su kasance masu dogaro da...
Wani Lauya mai zaman kansa a jihar Kano Barista Umar Usman Dan Baito, ya ce, kundin tsarin mulkin kasa sashi na 305, ya bawa Shugaban kasa...