Wani matashi ya kai karar abokin sa zuwa ofishin ‘yan sanda sakamakon abokin say a ci masa abincin sa cokali guda kacal. Lamarin ya faru ne...
Shugaban hukumar KAROTA, Baffa Babba Dan’agundi, ya gargadi duk wani direban dakwan kayan abincin da a ka kama a jihar Kano tare da ya debo fasinjoji...
Dagacin garin Hotoron Arewa, Alhaji Yakubu Yahaya, ya yi kira ga masu hali da su kara kaimi wajen tallafawa marasa karfi musamman ma a wannan lokaci...
Sakataren kungiyar jami’an lafiya ta kasa reshen jihar Kano, Dr. Jamilu S Ahmad, ya bukaci al’umma musamman ma mazauna karkara da su bawa gwamnati hadin kai...
Yayin da likitoci da masana a bangaren lafiya ke gargadi a rinka wanke hannu tare da bada tazara domin yakar annobar Covid-19, ita kuwa mayankar dabbobi...
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ce sakamakon gwajin cutar da aka yi masa da mai dakinsa Hafsat Ganduje ya nuna cewa basa dauke da...