Wani mutum da aka yi zargin ya kira kansa da Malami kuma Shehi, an yi zargin ya rabo wasu tarin mata daga kauyukansu suka tare a...
Ana zargin wani mutum yayi gaban kansa, ya fitar da sanarwa cewar, an rufe gidajen siyar da abinci baki daya a jihar Kano saboda cutar Coronavirus....
Malaman makarantun islamiyya sun yi korafin ana nuna masu banbanci tsakaninsu da sauran malaman makarantu na gwamnati. Shugaban kungiyar hadakan malaman makarantun isalamiyya da tsangayu a...
Shugaban kungiyar samawa talaka mafita ta save the masses, kwamared Shamsu Abdullahi Adam, ya bayyana cewa akwai bukatar al’umma su baiwa gwamnati hadin kai wajan hana...
Limamin masallacin juma’a na Sheikh Aliyu Harazimi dake unguwar Chiranchi a karamar hukumar Kumbotoso, Dr. Rabi’u Tijjani Rabi’u, ya gargadi al’umma cewa da su yawaita neman...
Limamin masallacin Juma’a na Abdullahi Bin Mas’ud dake unguwar ‘yan Azara Kabuga, Malam Abubakar Shu’aibu Abubakar Dorayi, ya ce mutane su koma ga Allah tare da...
RADIO LEARNING BIOLOGY 31-03-2020 RADIO LEARNING CHEMISTRY 01-04-2020 RADIO LEARNING ENGLISH 31-03-2020 – DALA PROG RADIO LEARNING ENGLISH 01-04-2020 – DALA PROG RADIO LEARNING ENGLISH 02-04-2020...
Limamin masallacin juma’a na Gadon Kaya Dakta Abdallah Usman Umar, ya ce ba daidai bane abin da wasu al’umma ke furtawa abakunan su na burin cuta...