Matar mai suna Maryam ta rasa ranta ne bayan ta kulle kanta a daki, a unguwar Gyad-gyadi dake karamar hukumar Tarauni a jihar Kano. Kafin dai...
Wani magidanci kullen zaman gida saboda kaucewa yaduwar cutar Coronvirus ya sanya matarsa ta uzzura masa sai ya sake ta. A makwannin da suka gabata ne...
Ana zargin wata mata mai suna Rakiya Sulaiman da bugawa kishiyar ta Hauwa’u katuwar tabarya akai a can unguwar Unguwar Rimin Zakara dake karamar hukumar Ungogo...
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya rufe garin Daura domin dakile yaduwar cutar Coronavirus a fadin Daura. Aminu Bello Masari ya bayyana hakan ne yayin...
Babban kwamandan hukumar Hisba a jihar Kano Sheikh Muhammad Harun Ibn Sina ya ce, Gwamnatin jihar Kano ta shirya tsaf domin dinkawa jami’anta sabbin kayan aiki...
Tun bayan wata sanarwa da hukumar tace fina-finai ta jihar Kano ta yi a cikin makon nan cewa ta dakatar da shirn Kwana Casa’in da Gidan...
Shugaban Kungiyar lauyoyi ta jihar Kano Barista Abdul Adamu Fagge ya bukaci kungiyoyin matasa da su rinka taimakawa mabukata, duba da halin da ake ciki sanadiyyar...
Hukumar lura da ababan hawa ta jihar Kano KAROTA ta gargadi wasu iyali dake shirin gudanar da bikin daurin aure a wannan mako. Cikin wata sanarwa...
Wata kungiyar cigaban al’umma mai suna Crown Youth Initiative dake nan Kano, ta ce ta shirya tsaf domin bada tallafi ga malaman makarantun Islamiyyu dake Kano,...
Alhaji Fu’ad Hassan na kungiyar dattawan Kano ta KCCI, ya bukaci al’umma da su rinka kare kansu daga duk wata hanya dake a matsayin wadda za...