Gwamnatin jihar Kano ta bada umarni ga dukannin direbobin Babura masu taya uku wanda a ka fi sa ni da Adaidaita sahu da su tabbata cewa...
Gwamnatin jihar Kano ta ce an samu bullar annobar Coronavirus a jihar. Maitaimakawa gwamnan Kano kan yada labarai Salihu Tanko Yakasai ne ya bayyana hakan a...