Sakataren kungiyar jami’an lafiya da kula da tsaftar muhalli ta kasa Jamilu S Ahmad, ya yi kira ga likitoci da suke aiki a asibitoci daban-daban, da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani direban adaidaita sahu da take zargin yana daukar masu kwacen wayoyin hannu ta hanyar amfani da makami. Matashin...
Shugaban Kwamitin tattara tallafi na jihar Kano, Farfesa Yahuza Bello, ya ce kwamitin ya yi nisa wajen tsare-tsaren fara raba kayayyakin tallafi ga mabukata a fadin...
Dagacin Hotoron Arewa Yahaya Yakubu ya ce kamata yayi mawadata suyi amfani da damar da Allah (S.W.T) ya basu wajen tallafawa mabukata musamman a wannan yanayi...
A Ranar 13 ga watan Afurilin 2007 ne shaharran malamin addinin musuluncin Sheikh Jafar Mahmud Adam ke cika shekaru goma sha uku da rasuwa. Sheikh Jafar...
Shugaban kungiyar matasan musulmai dake unguwar Ja’en (Janya) a karamar hukumar Gwale a Kano, Muhammad Imam Muttaka, ya ja hankalin al’umma da su rinka bin shawarwarin...