Gwamnatin jihar Jigawa ta ce daga ranar Jumu’a ta dakatar da jama’a daga hada sahun sallah domin kaucewa cakuduwa a tsakanin jama’a. Gwamnan jihar Jigawa, Alhaji...
Ku saurari abubuwan da za ku amfana masu amfani da kuma karuwa daga bakin Malam Murtala Muhammad Adam daraktan yada addinin musulunci na hukumar shari’a ta...
Dimbin al’umma ne su ka rinka kwararowa daga sassan cikin jihar Kano da kewaye domin siyayyan kayayyakin masarufi saboda kulle da za a yi a fadin...
Mataimakin shugaban kungiyar Bijilante dake unguwar Sharada Bata a karamar hukumar birni, Auwal Isah yar doka, ya yi kira ga iyaye da su kara kulawa da...
Kungiyar samar da tsaro ta Peace Corps of Nigeria, ta bukaci al’umma da su ci gaba da bin shawarwarin likitoci domin tsira da lafiyar su daga...
Rahotonni daga Kano na cewa annobar Coronavirus tayi sanadiyyar rasa ran mutum na farko a jihar. Cikin wata sanarwa da ma’aikatar lafiya ta Kano ta wallafa...