Gwamnan ya kuma ce rashin na Abba Kyari ba wai iya iyalan sa ba ne kawai su ka yi wannan rashin ba, Nijeriya ce ta yi...
Kungiyar lauyoyi ta kasa (NBA) reshen jihar Kano ta yi kira ga al’umma da su yi biyayya ga dokar hana fita wadda gwamnatin jihar Kano ta...
Wani sabon jariri da a ka haifa da asubahin ranar Juma’a a can unguwar Ja’en saboda Coranavirus tare da kullan da a ka shiga, ya sanya...
Mazauna gidan hayan dake unguwar ‘Yan Awaki a jihar Kano, an umarce su da su killace kan su tsawon makwanni biyu, sabo da zargin ko wani...
Bayan da tun a daren ranar da al’umma su ka fara kullen zaman gida, inda tuni masu sukuni suka kammala yin tanadi tun a daren ranar,...
Tuni a ka bunne marigayi Abba Kyari a makabartar Gudu dake birnin tarayyar Abuja a ranar yau Asabar bayan da a ka yi masa sallar janaza’iza...