Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa ta ce an samu bullar cutar Covid-19 a jihar Gombe. Cikin kididdigar da hukumar ta fitar a daren Litinin...
Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce izuwa yau Litinin mutane 59 ne suka kamu da cutar Corona a jihar Kano. Cikin sanarwar...
Tsohon gwamnan jihar Kano, Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya baiwa gwamnatin jihar Kano asibitin sa mai dauke da gadaje 60 domin a yaki cutar Coronavirus a...
Shugaban hukumar KAROTA, Baffa Babba Dan Agundi, hori dukannin jami’ai masu daura dammara wajen ganin sun samar da a bun da a ke bukata na hana...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce wanda a ka samu ya na dauke da cutar Covid-19 a jihar Jigawa ba da asalin jihar ba ne. Kwamishinan Lafiya...
Kungiyar bunkasa ilimi da al’amuran jama’a da demokradiyya, SEDSAC, ta ce tallafin da a ke bayarwa a tabbata ya kai ga duk wadanda ya shafa bisa...
Batun kwararowar baki daga jihar Legas zuwa Kano duk da kokarin da gwamnatin jiha ta yi na datse iyakokin jihar dama kulle jihar baki daya. Rahotanni...
Al’ummar yankin Dorayi Ciranchi, sun kauracewa wani mutum da ya dawo daga jihar Legas a karshen makon da ya gabata, sakamakon ya na shiga cikin su....
Shugaban iyayen dalibai na karamar hukumar Gwale kuma mamba na kwamitin kula da harkar lafiya na jihar Kano, Dalhatu Salihu Abdullahi, ya ce yawan mace-macen da...
Shugaban kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano, Barrister Abdul Adamu Fagge, ya ce a wannan yanayin da a ke ciki na killace kai daidaikun kungiyoyi...