Gwamna Aminu Bello Masari wanda ya bada umarnin a rufe kananan hukumomin Mani da Jibia tun daga karfe bakwai na safiyar yau Alhamis sakamakon dakile yaduwar...
Kwamishinan harkokin adddini a Kano, Dr Muhammad Tahar Adam (Baba Impossible) ya ce a bana ba za a guadanar da sallar Tahajjud da Tarawih da kuma...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta sassauta dokar hana zirga-zirga daga gobe Alhamis karfe 6 na safe zuwa 12 daren. Sanarwar ta fito ne daga shafin...
Hukumar kula da kwallon lafar Tarauni tare da hadin kan uwar kungiyar karkashin jagorancin, Dr Sharu Rabiu Inuwa Ahalan, ta gargadi al’umma da su ci gaba...
Wasu magidanta da kwalama take cinsu gashi kuma a na lockdown, sun rikide sun koma ‘yan su masu kamun kifi, inda su ka nemi fatsa su...
Wani mai sana’ar faskare, ya ce bullar cutar Corona dama kullen zaman gida a jihar Kano ba zai hana shi ci gaba da sana’ar sa ta...
Matasan gayu yunwar zaman gida saboda Coronavirus, ta tilasta musu sun sauya mu’amular su da Tuwon Dawa, wanda a baya su ke rainawa, inda su ka...
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa’I ya warke daga cutar Coronavirus baki daya. Gwamnan ya bayyana hakan ne a cikin sanarwar da ya yi a yau Laraba....