Gidauniyar Unique Charity Foundation, ta shawarci masu karfi da su yi amfani da wannan lokaci su yi amfani da kudin su na zuwa aikin Umarah da...
Gidauniyar Gharu Hira Foundation dake unguwar Tukuntawa a karamar hukumar birni a jihar Kano, ta raba kayayyakin abinci ga marasa karfi dake yankin unguwar ta Tukuntawa....
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya godewa kamfanin man fetur na kasa NNPC bisa gudummuwar da su ka baiwa gwamnatin jihar Kano a lokacin da...