Gwamnatin Jihar jigawa ta sanya dokar zaman gida na tsawon mako guda daga 12 daren ranar Alhamis a karamar hukumar Birnin Kudu da kuma garin Gumel...
Kotun tafi da gidan ta a Kano ta kwace wani dan sanda shedar aikin sa na I.D card saboda zargin ya taimaka an karya dokar tare...
Rundunar ‘Yan sandan Kano da kamfanin tunkudo wutar Lantarki ta kasa TCN sun samu nasarar ceto wani matashi da ya hau kololuwar babban tirken lantarki a...
An haifi jarumi, Sahabzad Irfan Khan a jihar Rajasthan a ranar 7 ga watan Janairu na shekarar 1967 wanda ya halarci makarantar fim ta National School...
Kungiyar likitoci ta kasa reshen jihar Kano, ta karyata zargin cewa, likitoci ba sa zuwa aiki a wannan yanayin. Shugaban kungiyar, Dr Sunusi Bala ne ya...