Gwamnan Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da fara rabon takunkumin rufe baki da hanci miliyan biyu ga al’ummar jihar. A yayin kaddamar da rabon...
Gwamnan Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya amince da a rinka bude mayankar Abbatuwa a ranakun Litinin da Alhamis da a ke sassauta dokar kulle a...
Gwamnatin jihar Bauchi ta cimma matsaya da ‘yan kasuwar jihar kan sassauta farashin kayan masarufi domin saukakawa al’umma a wannan hali na yaki da Corona. Cikin...
Gwamnatin jihar Borno ta ce mutane 12 ne su ka warke sarai daga cutar Covid-19 a jihar. A sanarwar da ma’aikatar lafiya ta jihar Borno ta...
Gwamnatin jihar Sokoto ta ce an yiwa mutane 346 gwajin cutar Covid-19 a jihar. Ma’aikatar lafiya ta jihar Sokoto ta sanar a shafinta na Twitter a...
Hukumomi a Kano sun ce izuwa yanzu mutane 50 a ka sallama bayan sun warke daga cutar Covid-19 a jihar. Gwamnatin Kano ta ce a ranar...
NCDC ta ce an gano karin mutane 248 da su ka kamu da cutar Covid-19 a ranar Lahadi wanda yakai adadin wadanda a ka gano na...
Wasu fusatattun direbobin dakon daukar kaya wanda a ka fi sani da ‘yan kwantena sun gudanar da zanga-zangar lumana a kan titin zuwa Zaria daf da...
Kotun Majistret mai lamba 72 karkashin mai Shari’a, Aminu Gabari ta aike da wani matashi wajen ‘yan sanda domin a garkame shi sakamakon sata da ya...