Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da sallamar mutane 63 da suka warke daga cutar Covid-19 a jihar. Wannan adadin dai ya sanya wadanda su ka warke...
Gwamnan Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ga na da sarakunan gargajiya biyar masu daraja ta daya a jihar kan annobar Covid-19. Yayin ganawar da ta...
Shugaban kungiyar kare hakkin dan Adam ta Global Community for Humman Right Network, Kwamred Karibu Yahya Lawan Kabara, ya yi kira ga gwamnatin jihar Kano da...
Sarkin fawar jihar Kano, Alhaji Isyaku Alin Muri, ya nemi al’umma musamam mahauta da su guji yin yanka a lokuna, domin gudun barkewar wata cutar musmmam...