Kungiyar tsofaffin daliban makarantar nazarin gudanarwa da muhimman bukata ta kasa dake Kudu wato (Aani) reshen Kano da Jigawa, ta ce al’umma musamam mawadata su rinka...
Mutane goma sun kara warkewa daga Cutar Covid-19 a jihar jigawa bayan an yi mu su gwajin sau biyu sakamakon ya nu na sun warke sarai....
Kungiyar hada zumunci me rajin tallafawa marayu da gajiyayyu, ta ce dole ne al’umma masu karfi dake makwabtaka da marayu sai sun kyautatawa marayun da kuma...
A irin wannan ranaku da a ke sararawa daga dokar kulle da zaman gida da gwamnatin jihar Kaduna ta sanya, domin dakile yaduwar cutar Coronavirus, ‘yan...
Tun bayan bullar cutar Covid-19 a Kano a kan samu wasu ranaku da ba a samu karin wadanda a ka gano su na dauke da cutar...
Gwamnatin jihar Bauchi ta janye dokar kullen zaman gida da ta sanya a wasu yankunan jihar da a ka samu bullar cutar Covid-19. Sanarwa da gwamnan...