Golden Indabawa 1 Inken Emiret 1 Shark Panshekara 3 Kabo L.G 0 Aliko United 3 Mabuga Fc 0 Sakamakon ajin rukuni na daya. Ashafa Gano 1...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta yi holin mutane hudu wadanda ta kama kan zargin garkuwa da mutane a Kano a unguwar Jaba dake karamar hukumar...
An gurfanar da da wani matashi a gaban babbar kotun shari’ar Musulinci karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola dake kofar Kudu kan zargin siyar da wasu...
Wani matashi a karamar hukumar Tudun Wada, ya gurfana a gaban kotun Majistrate mai lamba 14 dake Gyadi-gyadi karkashin mai shari’ah Mustafa Sa’ad Datti da tuhumar...
Hukumar Hisba ta fara bibiyar wuraren shakatawa da bukukuwa a jihar Kano domin bin umarnin gwamnatin jihar Kano na rufe gidajen shakatawa da bukukuwa a jihar....
Hukumar yaki da cin hanci da cin hanci da rashawa da karbar korafe-korafe ta jihar Kano ta yaba gdajen radiyo akan bayar da gudunmawa da su...
Unity Sheka 2 Senior Boys 0 Golden Star Tsauna 0 Kunya Utd 3 Dabai Warriors 1 Hanga City 0 Ahlan Cup: Sakamakon ajin rukuni na daya...
Kungyar kwallon kafa ta Continue Mandawari ta sayar da ‘yan wasa guda biyu daga kungiyar kwallon kafa ta Manadawari Itihad. A cikin wata sanarwa da kungiyar...
Kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Kofar Kudu, wata mata ta yi karar wani mutum da cinye mata Filaye guda takwas ta hanyar ba ta...
Mai magana da yawun kotunan jihar Kano Baba Jibo Ibrahim ya tabbatar da umarnin rufe kotunan jihar Kano a ranar Talata. Sai dai Baba Jibo Ibrahim...