Tsohon dan wasan kungiyar Kwallon kafa, ta Man City Dakata da Samba Kurna a jihar Kano, Sa’id Adamu, ya koma kungiyar Kwallon kafa ta FC Ifeanyi...
Yanzu haka a iya cewa kiraye-kirayen da a ke yi wa matasa a jihar Kano da su shiga wasan kwallon Golf sakamakon sun wakilci jihar da...
Shugaban hukumar kwallon kafa ta jihar Kano, Sharif Rabi’u Inuwa Ahlan ya tabbatar da cewa kungiyoyin kwallon kafa 124 za su fafata a gasar cin kofin...
Kungiyar Kwallon kafa Ta Alfindiki United Fc Ta Dauki sabon mai horaswa, Musbahu Pillars wanda zai ja ragammar kungiyar har tsawon shekara guda. Cikin wata sanarwar...
Hukumar gudanarwar jami’ar Bayero da ke jihar Kano, ta musanta labarin da ake yadawa cewa ta soke zangon karatu na 2019/2020 da wasu jaridun Internet ke...
Babbar kotun shari’ar Musulunci dake zamanta a kofar Kudu karkashin mai sharia Ibrahim Sarki Yola ta bada umarnin aikewa da wasu matasa gidan gyaran hali sakamakon...
Babbar Kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Kofar Kudu karkashin jagorancin mai shari’a Ustaz Ibrahim Sarki Yola ta sallami wasu matasa biyu da ake zargin...
Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta raba tallafin naira dubu 20 ga matan karkara sama da 8,000 marasa karfi a fadin kananan hukumomi 44 na jihar...
Wani malamin Addinin musulunci a jihar Kano Dakta Surajo Sani Sagagi, ya buƙaci al’ummar musulmai da su ƙara kaimi wajen sada zumunci a tsakaninsu. Dakta Surajo...
Hukumar hana sha da fataucin myagun kwayoyi a jihat Kano, NDLEA ta tabbatar da cewa mutumin da ya shigoda tgabar wiwi tabbas hukumar ce ta tura...