Wasu daga cikib fasinjoji a jihar Kano, sun ce kamata ya yi gwamnati ta yi kokarin kawo masalaha tsakanin su da masu Babur din Adaidaita Sahu,...
Wani direban Adaidaita Sahu mai suna, Kabiru Ahmad Royal, ya ce sun kulla yarjejeniyar daukar bashi da masu shagon sayar da kayan masarufi domin ciyar da...
Wani direban babur din Adaidaita mai suna, Muhammad Mansur ya ce yanzu za gano irin gudun mowar da suke bayarwa ga al’umma a fadin jihar Kano...
Hukumar kula da makarantun sakandire ta jihar Kano ta ce yajin aikin da aka shiga ya shafi daliban ta na jeka ka dawo duk da cewa...
Motocin kurkura masu dakon kaya sun taka gagarumar gudunmawa wajen kaiwa dalibai dauki ciki harda motar daukar marasa lafiya wato Ambulance, sakamakon yajin aiki da masu...