Madakin Gaya hakimin Ajingi Alhaji Wada Aliyu ya ce masu rike da masarautun gargajiya suna da gudunmawar da za su bayar wajen ganin an sami ci...
Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da daukar ma’aikata masu karbar haihuwa wato Ungozoma, kimanin 120 domin magance mace-macen mata masu juna biyu a yayin haihuwa a...
Wani magidanci da ya ziyarci budurwar sa an yi zargin ya mutu a dakin ta a unguwar Danbare D, dake karamar hukumar Kumbotso. Wakilin mu na...
Wasu iyayen sun koka kan yadda ‘ya’yan su su ka fadi jarabawar Qualifying kuma ba su da halin biyawa ‘ya’yan nasu kudin jarabawar cikin kankanin lokaci....
Kungiyar ‘yan Bijilante na unguwar Dorayi karama Garejin Kamilu dake karamar hukumar Gwale, sun kama wasu matasa biyu kan zargin sace-sace da kuma shaye-shaye a yankin...
Hukumar kare hakkin me siye da siyarwa ta C.P.C a jihar Kano ta ziyarci kasuwar man girki ta Galadima, ta kama wasu da ake zargin masu...
Rundunar ‘yan sandan Kano ta ce jami’an ta sun sami nasarar ceto ran wani matashi bayan da suka kai shi asibiti jim kadan bayan ya sha...
Kungiyar makafin Arewacin kasar nan ta bukaci gwamnatin Kano da daukar makafi aiki a kananan hukumomin 44 koda mutum biyar-biyar ne domin kaucewa matsalar barace-barace da...
Hukumar Hisbah ta bukaci jama’a masu Store da kantina da Shagon Teloli da su gaggauta cire butun – butumi da su ka sanya wuraren kasuwancin su...
Al’ummar unguwar ‘Yan Kusa dake karamar hukumar Kumbotso za ta sauke Alku’arni mai girma domin samun saukin sace-sace da fasa gidaje a yankin da suke fama...