Limamin masallacin juma’a na Abdullahi Bin Mas’ud dake unguwar Kabuga ‘Yan Azara Malam Zakariyya Abubakar ya yi kira ga al’umma da su kasance masu hani da...
Limamin masallacin juma’a na Ammar Bin Yasir dake unguwar Gwazaye Gangar Ruwa, Malam Zubairu Almuhammadi ya ce, wajibi ne al’ummar musulmi su rinka bin iyayen su...
Limamin masallacin Malam Adamu Babarbare dake unguwar Bachirawa Sabuwar Madina, Muhammad Yakub Umar Madabo ya ce, idan mahaifi ya bi Allah ba shakka ‘ya’yansa da matansa...
Gidauniyar ci gaban ilimin al’umma (ICEADA ) ta dauki nauyin ‘yan wasa biyu a jihar Kano, domin su halarci wasannin tsalle-tsalle da guje-guje karo na 9...
Lauyan malamin nan Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara ya musanta zargin da ake yadawa cewar, an baiwa malamin guba a gidan ajiya da gyaran halin da yake...
Hukumar gidajen ajiya da gyaran hali ta musanta labarin da yake ta yawo a kafafen sada zumunta an baiwa Malam Abduljabbar guba a gidan gyaran hali....
Shugaban karamar hukumar Nasarawa, Alhaji Auwalu Lawan Shu’aibu Aronposu, ya ja hankalin matasan yankin Nasarawa da su ta shi tsaye wajen kawo wa yankin ci gaba...
Hukumar Karota ƙarƙashin jagorancin Baffa Babba Ɗan Agundi ta ce, ta shirya tsaf wajen zuba jami’anta kimanin 1500, domin bada agajin gaggawa ga al’umma a yayin...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce, ta shirya tsaf wajen bada tsaro a jihar yayin gudanar da bukukuwan sallah. Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar...
Shugaban Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan Adam ta Global Community For Humman Right Network, Ambasada Karibu Yahya Lawan Kabara, ya ce, bai kamata mutane su rinƙa karya...