Kotun shari’ar musulunci dake zamanta a karamar hukumar Kibiya karkashin mai shari’a Salisu Buhari, wani mutum mai suna Sani Hamisu ya yi karar wani mai suna...
Shugaban kungiyar masu sayar da dabbobi a kasuwar Goron dutse Alhaji Bashir Sule Dan Tsoho ya ce, matsalar tattalin arziki da kuma rashin tsaro ya janyo...
Shugaban kungiyar masu sayar da dabbobi a kasuwar Goron dutse Alhaji Bashir Sule Dan Tsoho ya ce, tashin Saifa da karyewar darajar Naira su ne silar...
A ranar Lahadi 18 ga watan Yuni na shekarar 2021, kungiyar kwallon kafa ta Freedom Galaxy za ta barje gumi da takwararta ta New Star Sabuwar...
A ranar 24 ga watan Yuli za a fara gasar kwallon Tennis mai taken Kano Tennis Championship a filin wasa na Kano Club. Gasar kwararrun kwallon...
Manajan Darakta na hukumar rarraba ruwan sha na jihar Kano Injiniya Munnir Gwarzo, ya ce kamata ya yi shugabannin makarantu, su rinƙa shirya tarukan mahawara ga...
Limamin masallacin Juma’a na Jami’u Amiruljaishi, Malam Mukhtar Abdulkadir Dandago ya yi kira ga al’ummar musulmi da su kasance masu yin adalci a tsakanin musulmai musamman...
Limamin masallacin Juma’a na Jami’ur Rasul dake unguwar Tukuntawa Gidan maza, Malam Abubakar Ahmad Soron Dinki, ya ja hankalin al’ummar musulmai da su kula da kwanukan...
Limamin masallacin Juma’a na Ammar Bin Yasir dake unguwar Gwazaye Gangar ruwa, Malam Zubair Almuhammady ya yi kira ga al’ummar musulmi da su mayar da hankali...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da aikin titin layin Dogo a yankin Zawaciki dake karamar hukumar Kumbutso a jihar Kano. Titin layin Dogon wanda kamfanin...