Kotun majistret mai lamba 55, mai zamanta a unguwar Koki, karkashin mai shari’a Sadiku Sammani, wani matashi ya yi karar wata mata akan zargin an sace...
Al’ummar kauyen Galinja a karamar hukumar Madobi, mazauna kusa da wani Kogi wanda ya hade da Tiga da Wudil har da kuma Tafkin Chadi, a Karamar...
‘Yan kasuwar waya dake Bata da Sabon Gari da sun yi kira ga gwamnatin jihar Kano da ta rinka zabar shugabanni daga cikin ‘yan kasuwar yayin...
Wani malamin lissafi a makarantar kimiyya da fasaha dake garin Musawa a jihar Katsina Fardin Aliyu Abubakar, ya ce, yawan amfani da kafofin sada zumunta da...
Babbar kotun shari’ar musulunci dake unguwar Hotoro kusa da masallaci, karkashin mai shari’a Abdu Abdullahi Wayya, ta daure wata mata mai suna Barira daurin shekara guda...