Ƙungiyar masu gidajen Biredi dake na jihar Kano, ta ce, za su ƙara farashin Biredi daga matsayin da yake a yanzu. Jami’in hulɗa da jama’a na...
Shugaban hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa KAROTA, Baffan Babba Ɗan Agundi, ya ce, daga yanzu kuɗin da masu baburin Adai-daita sahun za su rinƙa biya...
Limamin masallacin Juma’a na hukumar Shari’a ta jihar Kano, Malam Haruna Muhammad Bawa ya ce, rayuwa da ingantar kowace al’umma ya dora ne da ingancin matasan...
Hajiya Zainab Booth daya daga cikin manyan jaruman Fina-finan Hausa ta Kannywood dake Arewacin Najeriya ta rasu bayan fama da rashin lafiya. Zainab Booth, ta rasu...