Babbar kotun shari’ar musulinci dake Shahuci karkashin mai shari’a Salisu Umar Abdullahi ta yankewa wani matashi hukuncin yanke hannu a mayar da shi Dungulmi, sannan kuma...
Hukumar gidajen gyaran hali da tarbiya da jihar Kano, sun bukaci al’ummar jihar da su ba su hadin kai wajen gudanar da ayyukan su, musamman bangaren...
Babbar kotun shari’ar musulunci dake zamanta a filin Hockey, karkashin mai shari’a Abdullahi Halliru Abubakar ta ci gaba da shari’ar nan da wani mutum Alhaji Musa...
Kotun majistert mai lamba 55 mai zamanta a unguwar Koki, karkashin mai shari’a Sadiku Sammani, ta yi umarnin a yiwa wani matashi bulala uku kan zargin...
Wani malamin koyar da aikin jarida a Jami’ar Bayero dake jihar Kano, Dr. Bala Muhammad ya ce, akwai bukatar kungiyar marubuta ta rinka kiran masana domin...