Kungiyar Bijilante yankin Dorayi karama Garejin Kamilu dake karamar hukumar Gwale sun kama wasu mata da suke zargin su da laifuka daban-daban. Kwamandan Bijilante na yankin...
Al’ummar yankin Wailari dake karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano na neman daukin mahukunta dangane da wata kwata da ta ratsa kusa da makarantar su mai...
Babbar kotun shari’ar musulunci dake Kafin Maiyaki a karamar hukumar Kiru ta gurfanar da wani mutum da zargin yunkurin shiga da wani yaro cikin Kango ya...
Kotun majistret mai lamba 12 karkashin mai Shari’a Muhammad Jibrin ta zartas da hukunci a kan wasu ‘Yan kasuwa wadanda ‘yansanda suka gurfanar da su bisa...
Babbar kotun jiha mai lamba 15 ƙarƙashin jagorancin mai shari’a Justice A’isha Ya’u, ta yanke hukunci a kan shari’ar nan da aka shafe shekara shida ana...