Malamin nan dake jihar Kano, Sheikh Abduljabar Kabara, ya ƙara neman afuwa kan kalaman batanci da yacyi ga fiyayyen halitta ma’aiki (S.A.W). Mallam Abduljabbar ya bayyana...
Bayan kwana ɗaya da kammala Muqabalar da a ka gudanar tsakanin Abduljabbar Kabara da Malaman Kano, a yanzu haka Abduljabbar ya janye kalaman sa da ya...