Gwamnatin Kano ta ce, Abduljabar Nasiru Kabara bai tuba ba a kan kalaman batancin da ya yi ga fiyayyen halite Annabi (S.A.W). Kwamishinan harkokin addinai na...
Direbobin baburan Adaidaita sahu a jihar Kano sun ce dawo da tsarin biyan kudin haraji na Naira dari akan titi yafi musu dadi maimakon tsarin zuwa...
Wani malamin makaranta a jihar Kano ya ce, dauke malaman makaranta na gwamnati daga makaratun Community da na saka kai zai kawo tasgaro a harkokin ilimin...
Kungiyar Bijilante dake yankin Dorayi karama Garejin Kamilu ta kama wasu matasa da zargin yin shaye-shaye a cikin Kango dake a yankin. Shugaban kungiyar Abubakar Muhammad...
Hukumar dake kula da gidajen ajiya da gyaran hali, a jihar Kano, ta ce, kofar ta a bude take ga duk mai san bayar da gudunmawar...
Kotun majistret mai lamba 60 karkashin jagorancin mai Shari’a Tijjani Sale Minjibir ta yi umarnin ‘yansanda su binciki sheikh Abduljabbar Kabara bisa zargin shi da laifin...
Shugaban kwamatin asusun aikin Gada da kwalbatoci a unguwar Fadama layin Dorawar ‘yan kifi dake yankin Rijiyar Zaki, karamar hukumar Ungoggo, Malam Ado Sa’ido Warawa, ya...
Shugaban majalisar malamai ta jihar Kano, Malam Ibrahim Khalil, ya ce ha’inci ne da yaudara, mutum ya tashi cikin mutane a yayin wani taro, ya yi...