Shugaban kungiyar masu sayar da dabbobi rashen jihar Kano, Alhaji Bashir Sule Dantsoho ya ce, akwai tsari na musamman da su ka yi domin kada a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, ya zama dole al’umma su rinka aiki kafada da kafada da baturan ‘yan sanda yankunan su domin dakile aiyyukan...
Babbar kotun shari’ar Musulunci dake zamanta a Kafin Mai Yaƙi a ƙaramar hukumar Kiru, ƙarƙashin mai Shari’a Ustaz Sani Salihu, ta ci gaba da sauraron shari’ar...
Wani magidanci ya sake gurfana a gaban kotun shari’ar musulunci dake Kofar Kudu, bayan da wani mai unguwa ya tsaya masa a kan zargin yin sama...
Babbar kotun jiha mai lamba 7, karkashin mai shari’a Usman Na’abba, ta sake gurfanar da wani matashi mazaunin unguwar Badawa da zargin laifin fashi da makami...