Shugaban karamar hukumar Nasarawa, Alhaji Auwalu Lawan Shu’aibu Aronposu, ya ja hankalin matasan yankin Nasarawa da su ta shi tsaye wajen kawo wa yankin ci gaba...
Hukumar Karota ƙarƙashin jagorancin Baffa Babba Ɗan Agundi ta ce, ta shirya tsaf wajen zuba jami’anta kimanin 1500, domin bada agajin gaggawa ga al’umma a yayin...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce, ta shirya tsaf wajen bada tsaro a jihar yayin gudanar da bukukuwan sallah. Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar...
Shugaban Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan Adam ta Global Community For Humman Right Network, Ambasada Karibu Yahya Lawan Kabara, ya ce, bai kamata mutane su rinƙa karya...
Kotun shari’ar musulunci dake zamanta a karamar hukumar Kibiya karkashin mai shari’a Salisu Buhari, wani mutum mai suna Sani Hamisu ya yi karar wani mai suna...
Shugaban kungiyar masu sayar da dabbobi a kasuwar Goron dutse Alhaji Bashir Sule Dan Tsoho ya ce, matsalar tattalin arziki da kuma rashin tsaro ya janyo...
Shugaban kungiyar masu sayar da dabbobi a kasuwar Goron dutse Alhaji Bashir Sule Dan Tsoho ya ce, tashin Saifa da karyewar darajar Naira su ne silar...