Gwamnatin jihar Kano ta bayar da tallafin kayan abinci ga iyalan mutanen da ruwa ya tafi da Motar su a kan gada, har aka samu rasuwar...
Wani matashi dake tsare a wurin ajiyar mutane na (Guard Room) a rukunin kotunan shari’ar musulunci dake Kofar Kudu a jihar Kano, ya fasa Lighter kunna...
Kungiyar kare hakkin dan Adam da jin kai a jihar Kano, ta ce za ta bibiyi hakkin wata Budurwa mai suna Aisha Bala, ‘yar shekaru 19...
Rukunin kotunan Majistrate na Noman’s land a jihar Kano ya yi gwanjon kayayyakin mutanen da ake bin su bashin kudi su ka gaza biya. Wakilin mu...