Lauyan Abduljabbar Nasiru Kabara, Barista Sale Muhammad Bakoro, ya ce, babu yadda za a yi ace mutum ya na tsare, kuma laifin da ake tuhumar sa...
An ci gaba da gwanjon kayayyakin wasu mutanen da kotu ta yi hukunci a kan su, saboda gaza biyan bashi a harabar kotunan Majistret na Noman’s...
Kungiyar ma’aikatan Jarida masu gabatar da shirin al’amuran yau da kulum a jihar Kano, sun gudanar da zanga-zangar lumana kan barranta kai da Jaridar Sahara Reporters...
Rundunar sintiri ta Bigilante ta kasa karkashin jagorancin babban kwamandan ta, Dr Usman Muhammad Jahun, ta tabbatar da Shehu Rabi’u a matsayin sabon mukaddashin kwamandan rundunar...
Majalisar dokokin jihar Kano ta bukaci gwamnatin jihar, karkashin jagorancin gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje da ta kai dauki gadar da ta hade Dakatsalle zuwa Tiga...
Biyo bayan tafka muhawara a kan ranar da za a dawo kotu, domin ci gaba da sauraron shari’ar Abduljabar da gwamnatin Kano, a yanzu haka kotu...
Kotun shari’ar musulunci dake Kofar Kudu karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, ta bayyana ranar da za a ci gaba shari’ar Malam Abduljabbar Nasiru Kabara, bayan...
Jami’an gidan gyaran hali sun gabatar da malam Abduljabbar a gaban babbar kotun shari’ar muslinci ta kofar kudu, da misalin karfe 8:20 na safiyar Larabar nan....
A yau Laraba 28-07-2021, babbar kotun shari’ar muslinci ta birni a jihar Kano ta ci gaba da sauraron Shari’ar nan wadda gwamnatin Kano ta gurfanar da...