Hukumar kula da gidajen ajiya da gyaran hali ta kasa a jihar Kano, ta ce, yanzu haka matashiya Sadiya Haruna ta fara zuwa makarantar Islamiya sanye...
Wani manomi da ke yankin Kududdufawa a yankin karamar hukumar Ungogo da ke jihar Kano, Malam Ali Sulaiman ya ce, su na bukatar tallafin gwamnati ya...
Mazauna yankin Hotoron Arewa Saye Quarters a karamar hukumar Nasarawa, sun nemi gwamnati da masu hannu da shuni da su kawo musu dauki, sakamakon ambaliyar ruwa...
Hukumar kiyaye afkuwar haddura ta kasa (FRSC) a jihar Kano ta ce, za ta rufe hanyar Kano zuwa Kwanar Huguma-Kari a ranar Litinin. Shugaban hukumar Zubairu...
Mai unguwar Tudun Wuzurci da ke karamar hukumar Birni, Alhaji Abubakar Muhammad ya ce, idan har al’umma su na so a sami ilimi mai inganci ga...
Lauya mai zaman kan sa a jihar Kano, Umar Usman Ɗan Baito, ya ce, mafi yawan lokuta yawaitar kai hare-haren da a ke yi a ƙasar...
Rundunar ‘yan sanda jihar Kano ta ce, ta sami nasarar ceto wani mutum mai suna, Malam Idi dan Kuturu, da ya yi yunkurin kashe kan sa,...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta fitar da jerin sunayen masu horaswa 6 da su ke neman aikin horaswa na kungiyar. A kalla masu horaswa...
Kungiyar kwallon kafa ta Sheka under 15 ta yi kunnen doki 1 da 1 da Kano Feeder a wani wasan sada zumunta da su ka kara...
A ranar Lahadi ne kungiyar kwallon kafa ta Continue Mandawari za ta barje gumi da Kabuga United FC a filin wasa na Sky Limit da ke...