Kungiyar kwallon kafa ta Dabo Babes ta samu nasarar lashe gasar Super 8 mai taken Abubakar Rijiyar Zaki Cup. Kwallo Daya ce ta baiwa Dabo Babes...
Limamin masallacin Juma’a na Ahlussunnah da ke unguwar Dagoro, a karamar hukumar Kumbotso, Dr Abubakar Bala Kibiya, ya yi kira ga al’ummar musulmi da su rinka...
Limamin masallacin Juma’a na Masjidul Kuba, da ke unguwar Tukuntawa a karamar hukumar Birnin Kano, Malam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ce, ba karamar masifa ba ce...
Limamin masallacin juma’a na Usman Bin Affan da ke unguwar Gadon Kaya, Dr. Abdallah Usman Umar, ya ce, kashe kudaduen da wasu mazaje ke yi wajen...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Feeder FC za ta kece raini da Sheka Under 15 FC a wani wasan sada zumunta. Wasan za a fafata shi...
Kotun shari’ar musulnci dake zaman ta a unguwar Brigade Kwana Hudu karkashin, Alkali Isa Rabi’u Kademi, ta yi umarnin da a tsare wani direban babbar mota,...
Wani Yaro mazaunin unguwar Gaida a karamar hukumar Kumbotso da ke jihar Kano, ya sha alwashin ba zai kara dauke-dauke ba, har duniya ta nade. Yaron...
Kotun shari’a musulunci da ke unguwar Brigade kwana hudu,ta aike da wani matashi zuwa gidan gyaran hali, domin ya dandana kudar sa. Kunshin tuhumar da a...
Wani matashi mai suna, Hudu Sagiru Muhammad dan garin Gasau a karamar hukumar Kumbotso, wanda ya ciro kudi a cikin asusun sa na Banki, sama da...
Wani yaro mai suna, Abdullahi Muhammad, da ya ke sana’ar sayar da ruwan sha na Pure Water a Rano, ya tsinci kan shi a unguwar Gaida...