Hukumar kula da gidajen ajiya da gyaran hali ta jihar Kano ta ce a shirye ta ke ta karbi tsohuwar jarumar Kannywood, Sadiya Haruna, sakamakon makarantar...
Kungiyar dalibai musulmai ta kasa reshen jihar Kano (MSSN), ta ce bitar wayar da kan dalibai a jihar zai bunkasa musu ilimi na gudanar da rayuwa....
Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Human Right Crises Resolution and Peace Building a jihar Kano, ta ce za ta gurfanar da masu kai kananan yara...
Cibiyar Da’awa ta FASGON da ke jihar Kano ta ce, tallafawa al’ummar Karkara, musamman Maguzawa, zai janyo su yi zumudin shiga addinin musulunci. Sakataren kungiyar, Abba...
Kotun Majistrate mai lamba 47, karkashin mai shari’a, Hadiza Muhammad, ta aike da wani mutum gidan gyaran hali ya zauna, har sai ranar Sha Daya ga...
Al’ummar unguwar Jakada yankin Dorayi Babba, da ke karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, sun yi kira ga gwamnati, domin gyara musu titin da ya taso...
Matukin babur din Adaidaita sahun ya yanke jiki ya fadi a Kofar Nasarawa, bayan da Jami’an KAROTA su ka kama shi a mahadar titi da ke...
Matashi ya karbi hukuncin sa a hannu bayan da kotun Majistrate dake Noman’s Land, karkashin mai shari’a, Farouk Ibrahim Umar, ya umarci a zane matashin da...
Kungiyar kwallon kafa ta Darma United za ta fafata da Kano Professional a wani wasan sada zumunta da za su buga a tsakanin juna. Wasan za...
Sakamakon wasannin da a ka fafata a gasar cin kofin karamar hukumar Gwale a jihar Kano. Dorayi United – 0 Good Boys – 3 Ayaga Action...