Ministan harkokin noma a Nijeriya, Sabo Muhammad Nanono, ya yi kira da al’ummar jihar Kano da su hanzarta yin rijistar katin zabe, domin samun damar zabar...
Mataimakin shugaban kungiyar ma’aikatan Jinya da Ungozoma na kasa, Kwamared Musa Ibrahim Amadu, ya ja hankalin ma’aikatan Jinya, da su kara kulawa da ayyukan su na...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano (KAROTA), ta sami nasarar cafke wasu direbobin Babur din Adaidaita Sahu da na’urar Tracker da ID Card...
Babban limamin masallacin Juma’a na Shelkwatar Barikin Sojoji runduna ta Uku da ke Bukavu a jihar Kano, Manjo Sabi’u Muhammad Yusuf, ya ce, yanzu babu taimakekeniya...
Hukumar kare hakkin mai saye da mai sayarwa ta jihar Kano, ta kama kimanin katan Dubu Daya da Dari Biyar na sinadirin wanke hannu wato (Hand...
Kotun Majistiri mai lamba 18, da ke zaman ta a unguwar Gyadi-gyadi, karkashin mai shari’ah Auwal Yusuf Sulaiman, ta daure Magidanta takwas, har tsawon shekara tara...
Babban limamin masallacin Juma’a na Madina dake kasar Saudiyya, Sheikh Husain Bin Abdul’aziz Ali, ya ce, kamata ya yi kowanne musulmi ya rinka kyautata ayyukan sa...
Wani matashi da a ke zargin ya shiga wani gida ya saci Talebijin da Tukunyar Gas da kuma Wayoyin hannu, a unguwar Maidile da ke karamar...
Kotun Majistret mai lamba 47, karkashin mai shari’a, Hadiza Muhammad Hassan, an gurfanar da wasu matasa biyu bisa zargin hada baki da kisan kai da kuma...
Wani matashi direban baburi din Adaidaita Sahu ya ce, ya yi nadamar karbar Babur din Adaidaita Sahu, sakamakon tsawala musu da ma su babur din Adaidaita...