Budurwar da ta kai karar saurayin ta babbar kotun shari’ar musulunci dake Post Office, karkashin Mustpah Kabara, ta janye karar da ta shigar gaban kotun kan...
An kaddamar da kotun shari’ar musulunci a hukumar Hisba, domin saukaka ayyukan ta na kai wadanda a ke zargi da laifuka zuwa kotunan jihar Kano. Wakilin...
Wani mai sana’ar sayar da Goriba a Kasuwar Gada dake karamar hukumar Fagge, ya ce, yanzu an dauki Goriba a matsayin abincin. Malam Usman ya bayyana...
Mazauna yankin gidan Kaji NRC a Bunkure dake jihar Kano, sun wayi gari da gawar wani matashi direban Adaidaita Sahu an yi masa yankan Rago. Wasu...