Wani matashi da a ke zargin ya shiga wani gida ya saci Talebijin da Tukunyar Gas da kuma Wayoyin hannu, a unguwar Maidile da ke karamar...
Kotun Majistret mai lamba 47, karkashin mai shari’a, Hadiza Muhammad Hassan, an gurfanar da wasu matasa biyu bisa zargin hada baki da kisan kai da kuma...
Wani matashi direban baburi din Adaidaita Sahu ya ce, ya yi nadamar karbar Babur din Adaidaita Sahu, sakamakon tsawala musu da ma su babur din Adaidaita...
Kungiyar ci gaban Arewacin Najeriya ta Northern Concern Solidarity Iniative, ta ce,za ta ci gaba da sanar da mahukuntan yankin Arewacin Najeriya, domin ganin sun sauke...