Hukumar kula da kafafen yada labarai ta kasa (NBC) ta ce, ba za ta bari a rinka amfani da kafafen yada labarai ba, domin cimma buri...
Mai magana da yawun rukanan jihar Kano, Baba Jibo Ibrahim, ya ce kada mutune su tsorata a lokacin da su ka ci kicibis da tika-tikan Karnukan...
Shugaban makarantar Madarusatu Madinatu Gaya Islamiyya, da ke unguwar Geza a garin Gwazaye, Abdullahi Umar Gaya, ya ce, sakarwa iyaye mata ragamar al’amuran karatun ‘ya’ya da...
Wani saurayi ya kai budurwarsa kotun shari’ar musulunci da ke Kofar Kudu a kwaryar birnin Kano, karkashin mai shari’a, Halhalatul Kuza’I Zakariyya, domin biyan sa kudin...
Kotun Masjistret mai lamba 47, karkashin mai shari’a, Hadiza Muhammad Adam, ta aike da wa su matasa gidan gyaran hali bisa zargin fashi da makami da...
Ministan harkokin noma a Nijeriya, Sabo Muhammad Nanono, ya yi kira da al’ummar jihar Kano da su hanzarta yin rijistar katin zabe, domin samun damar zabar...