Wani matashi ya nemi a biya shi diyar Naira Dubu Dari Biyar, bisa zargin ɓata masa suna, cewa ya na da cuta mai karya garkuwar jiki...
A na zargin matasan sun yi kutse cikin asibitin kananan yara na Asiya Bayero dake unguwar Gwangwazo, cikin dare sun shiga sun sace na’urar sanyaya waje...
Kungiyar masu bayar da hayar Babura masu kafa uku, wato Adaidaita Sahu, ta ce, sun sanar da masu bayar da hayar Adaidaita Sahu da su dakata...