Wani magidanci mai suna, Muhammad A. Muhammd, mazaunin unguwar Ja’en da ke karamar hukumar Gwale, a jihar Kano, ya bayyana nadamar sa dangane da daukar kayan...
Wasu ‘yan kasuwar waya ta Farm Center da ke jihar Kano, sun koka kan yadda su ka wayi gari, wani mutum na kokarin gine hanyar cikin...
A na zargin sabuwar Bazawarar wadda ko Idda ba ta kammala ba ‘yar garin Zaria ta gudo zuwa jihar Kano, domin ta fara harkar Fina-finan Hausa...
Mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, ya ce, tunda an sami ka ce na ce tsakanin lauyoyin, kotu za ta yi nazari, domin daukar matsaya, an kuma...
Lauyan da ke jagorantar lauyoyin gwamnatin jihar Kano, Barista Surajo SAN, ya bayyana wa kotu cewar, gwamnatin jiha, ta rubuta takardun tuhuma, kuma sun roki kotun...
An ci gaba da shari’ar Abduljabbar Nasir Kabara da gwamnatin jihar Kano ta gurfanar da shi, bisa zargin batanci, a babbar kotun shari’ar muslunci da ke...