Babbar kotun jihar Kano, mai zaman ta a Miler Road, karkashin Justice Aisha Mahamud, ta zartas da hukuncin kisa ta hanyar rataya, a kan wani matashi...
Magidancin nan da ya yi nadamar yin harkar Safara da Fatauncin miyagun kwayoyi, Muhammad A Muhammad, ya ce, tunda ya fara harkar Simogal din kayan maye...
Kungiyar Bijilante a yankin Gaida ‘Yan Kusa da ke karamar hukumar Kumbotso, ta tabbatar da tsintar wa su jarirai guda biyu a yankin da a ka...
Wani magidanci a jihar Kano, ya ce, ya manta ranar yin Azumin Tasu’a da Ashura, wanda kowacce shekara ya ke tanadin fatar Shanu da Kan Sa,...
Malamin addini a Kano, Dr. Naziru Datti Yasayyadi, ya ce ‘yan kasuwa su kaucewa yin Algus, domin gudun fishin Allah (S.W.T) a rayuwar su, saboda abubuwan...