A yammacin ranar Juma ne a ka yi jana’izar matashiya Bahijja Abubakar Garba, yankin unguwar Medile a karamar hukumar Kumbotso, sakamakon rasa rai da ta yi...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta ce, bai kamata iyaye su baiwa ‘ya’yan su yarda dari-bisa-dariba ba, saboda al’amuran rayuwa sun tabarbare. Shugaban hukumar, Sheikh Harun...
Limamin masallacin Juma’a na Ahlussunnah da ke yankin Dangoro, Dr. Abubakar Bala Kibiya ya ce, gaba daya Zuri’ar Manzon Allah (S.A.W), babu wanda ya siffantu da...
Limamin masallacin Juma’a na Ammar Bin Yasir da ke unguwar Gwazaye Gangar Ruwa, Malam Zubairu Almuhammadi ya ce, koyi da manzon Allah (S.A.W), shi ne mafita...
Babban limamin masallacin Juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa a karamar hukumar Birnin Kano, Malam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ja hankalin al’ummar musulmi da...